Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Hotal ne suke zagaye da Ka’aba me yasa ba’a cewa mutane iskanci suka je yi acan?>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, Hotals ne suka zagaye Ka’aba kuma ana shiga otal din maza da mata.

Tace me yasa mutanen dake zuwa can ba’a musu kallon sun je yin iskanci ne sai su a Najeriya?

Nafisa ta bayyana hakane a hirarta da Nasiru Ali Koki.

https://www.tiktok.com/@eeeshaofficial/video/7653649246943481108?_r=1&_t=ZS-97O96rAa54R
Karanta Wannan  Mutumin da ya auri mata 3 a rana daya, yayi bayanin yanda zai gamsar da kowacce daga cikinsu a gado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *