Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Nafisa Abdullahi ta ce bature zata aura, an gano cewa tana soyayya da wani bature kirista

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa idan ma zata yi aure, to ba zata auri Bahaushe dan Najeriya ba.

Bature zata aura, musamman saboda sakawa mata ido da Hausawa kan yi su hanasu walwala.

Saidai a cikin hirar, wanda yake hirar da ita ya nemi cewa, dan Allah idan ta tashi auren ta auro musulmi baturen.

https://www.tiktok.com/@eeeshaofficial/video/7653151238220942613?_r=1&_t=ZS-97Mp7R89mTq
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda aka kama me sayar da Kwakwa yana wanke kwakwar da ruwan kwata bayan da ta zube

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *