
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ladidi Tubeless ta gayawa abokin aikinta, Sadiq Sani cewa ba ta yadda da maganar da yayi ba ta cewa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya fito su higa daji ba.
Tace salon ya musu Asara?
Tace ita ta maye gurbin Seyi Tinubun idan za’a tafi dajin a tafi da ita.