Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Nima na shiga sahun masu son Malam Bashir Haruna wanda akawa iyalansa aika-aika

Wannan Bazawarar ta bayyana cewa, itama ta shiga sahun matan dake son malam Bashir Haruna wanda akawa matarsa aika-aika.

Tace idan dai yana sonta, a shirye take ta aureshi ta kwantar masa da hankali.

Karanta Wannan  Kuma Dai: Bayan sauke shuwagabannin tsaro da shugaba Tinubu yayi jiya, za kuma a tursasawa Wasu manyan Janarorin soja 60 ajiye aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *