Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon Peter Obi na ture mutane dan ya samu yin tafiya kafada da kafada da Kwankwaso ya dauki hankula

A wani Bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ga Peter Obi na ture mutane dan ya yi tafiya kafada da kafada da Kwankwaso.

Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda ake ta muhawarar wanne gaba a tsakanin Kwankwaso da Peter Obin.

Karanta Wannan  Limami a jihar Kebbi yace dansanda ya hanasu shiga masallacinsu su yi Sallar Magariba inda yace musu Haramun ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *