Bidiyon ya bayyana wanda aka ga kasar Burkina Faso dake rike da sojojin Najeriya 11 da jirgin samansu C-130 tana nuna makaman data mallaka.

Kasar kuma ta gargadi Najeriya kada ta kai masa wargi dan itama ba kanwar lasa bace.