Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon Rashida Mai Sa’a da Angonta sun dauki hankula, bayan data wallafasu

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta wallafa Bidiyo ta tare da mijinta suna nishadi.

Ta wallafa Bidiyon ne a comment inda masoya ke yabawa yayin da wasu kuma ke kushewa.

Karanta Wannan  Kalli Albashin da Sojojin Najeriya ke karba da wanda sojojin kasar Ghana dana Afrika ta kudu ke karba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *