Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Da yawan masoya Farfesa Ibrahim Maqari sun ce daga yau babu lemun da zasu sha sai Coke bayan da aka hangoshi a wani Bidiyo yana cewa a siyo masa lemun Coke

An hangi Farfesa, Ibrahim Maqari yana cewa a siyo masa Coke a yayin da wasu suka kai masa ziyara.

Hakan yasa da yawan masoya malam suka rika cewa daga yau sun daina shan wani Lemu sai Coke.

Karanta Wannan  Muna rokon Abba da Kwankwaso suwa Allah kada su fita daga jam'iyyar NNPP su koma APC>>Inji Shugaba NNPP ma Kano, Hashim Dungurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *