Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Rashin Kungiya na ci gaba da bayyana a tsakanin matasan Arewa

Wannan wasu matasa ne da suka bayyana a Arewa inda suke rashin kunya wadda ba’a saba ganinta a yankin Arewa ba.

Sun dauki Bidiyon inda suke yadawa a sabon shafin da suka bude a Tiktok.

Bidiyon nasu ya dauki hankula inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

https://www.tiktok.com/@mr_dusha_1/video/7681077371226656021?_r=1&_t=ZS-99Pw2x3qe7E
Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya canja ra'ayi kan maganar sauya Fasalin Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *