Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Ya’yan Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun suna waka akan kin Maulidi

‘Ya’yan Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun sun dauki hankula bayan da aka gansu suna waka akan kin Maulidi.

An ga malam zaune akan Kujera, ‘ya’yan nasa na zagaye dashi suna wakar.

Wakar ta jawo zazzafar Muhawara.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta fito da mutane daga gidan yari inda ta biya musu kudaden tarar da ake binsu ranar Birthday dinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *