Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ‘yar Najeriya dake aikatau a kasar Egypt da me gidanta ya bata kudin Boge

Wata ‘yar Najeriya dake aikatau a kasar Egypt me gidan da takewa aiki ya bata kudin sallama na Boge.

Ta gayawa me gidan cewa zata ajiye aiki.

Shine ya dauketa a mota ya kaita wani gari da bata sani ba sannan ya ajiyeta a karkashin gada, ya bata kudin sallama.

Saidai ko da ta bude kudin sai taga ashe a tsakiyar kudin takarda ce.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yana ta shan yabo saboda yanda ya goya mahaifiyarsa a baya yake dawafi da ita a dakin ka'aba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *