Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar da Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi a jihar Jigawa ta dauki hankula

Rawar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi a jihar Jigawa inda yaje yakin neman zabe jiya ta dauki hankula.

An ji an sakawa shugaban kasar Wakarsa ta Omologo yana takawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wasu suka kalli gabas wasu suka kalli Arewa a wani masallacin Juma'a dake Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *