A jiyane dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kai ziyara jihar Kebbi inda Sarkin Gwandu ya nadashi dan zakin Gwandu.
Bayan wannan nadin sarautar da aka masa, Ya fito cikin jama’a yana ta daga hannuwa jama’a, masoya na mata shewa.