Tuesday, November 18
Shadow

Gwamnatin Jihar Kano zata sake aurar da Zawarawa akan Naira Biliyan 1

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da kashe Naira Biliyan 1 da Miliyan 6, domin auren zawarawa karo na biyu.

Kwamishin yaɗa labarai da harkokin cikin gida Kwamarad Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyana haka lokacin da yake ganawa da manema labarai kan sakamakon zaman majalisar zartaswar jihar Karo na 32 da ka gudanar ranar juma’ar da ta gabata.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  A soke zaben cike gurbi na Kano, Bamu yadda dashi ba>>Inji Jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *