Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani matsafi yacewa wani matashi a Kano, ya samo masa yqtsqn mutum zai bashi Naira Miliyan 80

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, Wani Matsafi ya nemi matashi ya samo masa yqtsqn mutum zai bashi Naira Miliyan 80.

Da matashij ya bazama nema bai samu ba, shine ya je ya kaiwa matsafin yqtsqnsa.

Saidai rigima ta kaure yayin da matsafin ya kasa baiwa matashin Miliyan 80 din da ya masa Alkawari.

Shine matashin ya kai kara wajan ‘yansanda.

https://www.tiktok.com/@abba_muryar_talaka/video/7682796132841573652?_r=1&_t=ZS-99YRYuExf1g
Karanta Wannan  Murnar cin kofin Championships League din PSG yasa mutane 2 sun mùtù dan sanda daya na can rai kwakwai mutu kwakwai a birnin Paris na kasar Faransa, an yi kòne-kòne da sace-sace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *