
Wani Bidiyo ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga wani dan siyasa yaje makaranta yana rabawa dalibai Jakunkunan Makaranta.
An ji daliban na cewa Baba da Mama ku zabi APC.
Da yawa dai sun bayyana cewa, wannan sabuwar dabarar yakin neman zabe ce.