Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon Sabuwar Motar Adam A. Zango wadda mataimakin shugaban kasa ya siyasa masa

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi sabuwar mota inda aka ganshi cikinta a zaune ‘yan uwa da abokan arziki na tayashi Murna.

Rahotanni sun bayyana cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya siya masa motar.

@og_adam_a_zango_official

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH

♬ original sound – I_AM_ADAM_A_ZANGO
Karanta Wannan  Da kasuwancina na habaka sosai, bankuna sun rika aikomin tsala-tsalan 'yan mata dan in mayar da kudin ajiya ta can>>Inji Attajirin Najeriya, Femi Otedola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *