Tauraron mawakin Arewa, Soja Boya yayi sabon Bidiyo na wakarsa inda aka ganshi da wasu sabbin ‘yan mata sanye da jajayen kaya.
Wasu masoyansa sun yaba inda wasu kuma suka kushe.