Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar Waqar Soja Boya da Rida-Ridan ‘yan mata ta jawo cece-kuce

Tauraron mawakin Arewa, Soja Boya yayi sabon Bidiyo na wakarsa inda aka ganshi da wasu sabbin ‘yan mata sanye da jajayen kaya.

Wasu masoyansa sun yaba inda wasu kuma suka kushe.

https://www.tiktok.com/@officialsojaboyy/video/7582930707010391316?_t=ZS-92A8leBDhxI&_r=1
Karanta Wannan  Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *