Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Sadio Mane ya bayyana cewa wannan ne wasansa na karshe a gasar AFCON

Tauraron dan kwallon Kasar Senegal, Sadio Mane ya bayyana cewa, wannan shine wasansa na karshe a gasar AFCON.

Mane ya bayyana hakane bayan nasarar da Senegal ta samu akan Morocco da ci 1-0.

Saidai yace zai kasance tare da kungiyar kwallon kafar kasar Senegal a koda yaushe dan nuna musu goyon baya.

https://twitter.com/i/status/2013137841514029267
Karanta Wannan  Kuma Dai: An sake kama dan daudu Bobrisky, Kalli Bidiyon yanda aka fizgoshi daga kan jirgin sama har ya ji ciwo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *