Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyo: Kamar yanda yayi da Amarya, A’isha Humaira, Rarara kuma ya dauki hotuna da Uwargidansa

Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya kuma dauki hotuna da uwargidansa bayan na amarya, A’isha Humaira da suka karade kafafen sadarwa.

https://www.tiktok.com/@mrsrarara/video/7501307799503146245?_t=ZM-8w9HQQia779&_r=1

An ga Rarara da Uwargidansa suna buga soyayya a hotunan da ya saki.

Karanta Wannan  Kuma Dai: Gwamnatin Tarayya zata sae ciwo bashin Dala $1.75bn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *