Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matasa marasa tarbiyya suka dakawa ‘yan mata wawa a wajan shagalin Kano Festival wanda Bilal Villa yayi wasa

An yi bikin Kano Festival inda shahararrun matasa suka halarta a garin Kano, Bilal Villa ma ya nishadantar da matasan da wakokinsa.

Saidai wani abin takaici da ya faru shine na dakawa ‘yan mata wawa da wasu matasa marasa tarbiyya suka yi.

An ga yansa ake fita da irin wadannan ‘yan matan daga wajan taron magashiyyan yayin da matasan ke ihun cewa, Muridai sun amfana.

https://www.tiktok.com/@waleed_dan_kasuwa/video/7674705414960745735?_r=1&_t=ZS-98x0C1lIe4y
Karanta Wannan  Ban damu da zagin da ake min ba, gyaran Najeriya ne a gabana>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *