Monday, November 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Nura Khalid Kafurine, Shiyasa ma aka saukeshi daga Limanci a Abuja>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, Sheikh Nura Khalid Kafuri ne

Yace dalili kenan ma da yasa da aka gano hakan aka saukeshi daga limanci a masallacin ‘yan majalisu na Abuja.

Shaikh Sani Yahya Jingir ya kuma bayyana cewa, wadanda suka san Sheikh Nura Khalid sun gaya masa cewa, bai gama da iyayensa lafiya ba.

Yayi fada da mahaifiyarsa, Hakanan ya tsaya a gaban mahaifinsa ya gaya masa magana.

Karanta Wannan  A karshe dai da daudu Bobrisky ya samu fita daga Najeriya bayan da aka kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *