Wannan wani dan Tiktok ne da ya bayyana cewa insha Allahu, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai rigamu gidan gaskiya bayan Sallah.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa inda aka ganshi rike da Qur’ani.