Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon Shugaban kasar Nijar, ya dauki nauyin jinyar Malam Nata’ala

Shugaban Ƙasar Nijar Ya Ɗauki Nauyin Jinyar Rashin Lafiyar Jarumin Masana’antar Kennywood Malam Nata’ala Tare Da Tura Masa Kuɗi Masu Nauyi A Asusun Bankinsa.

Wane fata zaku yi masa?

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Magidanci ya yi karyar cewa an yi garkuwa dashi bayan da ya ranci kudi Naira Miliya 1 ya buga caca dasu aka cinye kudin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *