Monday, August 10
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin, 10 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,362.55 akan kowace dala.

A kasuwar bayab fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos, da Fatakwal farashin dalar ya kamane akan daga Naira 1,425 zuwa Naira 1,410

Karanta Wannan  Najeriya zata fara fitar da man fetur zuwa kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *