Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojan Ruwa A. Yerima be yi wani kokari ba abinda yawa Wike>>Inji Seun Kuti

Dan Gidan Marigayi mawaki, Fela Kuti, Watau Seun Kuti ya bayyana cewa, shi bai ga kokarin matashin Soja, A. Yerima da ake ta yayatawa ba.

Yace inda ya kamata sojan yayi kokari shine da aka Turashi tsaron Filin yacewa Ogansa ba abinda kundin tsarin Mulkin kasa yace yayi ba kenan.

Saidai da yawa basu yadda da Seun Kuti ba game da wannan ra’ayi nasa.

Karanta Wannan  Tsohon Mijin Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'il, Wato Al'Amin Ciroma Ya Angonce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *