
Wata sojar Amurka ‘yar Asalin Najeriya ta bayyana nawa akw biyansu Albashi duk wata.
Tace ana biyansu dala $4000 ne duk wata a matsayin albashi, Kwatankwacin Naira Miliyan 5,740,000.
Sannan tace idan suka rasa ransu a wajan aikin, akan ba iyalansu dala $500,000, kwatankwacin Naira Miliyan 717,500,000
Ta bayyana hakane a wani Live da suka yi ita da Peller.
Lamarin ya dauki hankula sosai.