Wednesday, April 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojar Amurka ta bayyana Nawa ake biyansu Albashi kuma ta bayyana nawa ake biyan Danginsu idan suka rigamu gidan gaskiya a bakin aiki

Wata sojar Amurka ‘yar Asalin Najeriya ta bayyana nawa akw biyansu Albashi duk wata.

Tace ana biyansu dala $4000 ne duk wata a matsayin albashi, Kwatankwacin Naira Miliyan 5,740,000.

Sannan tace idan suka rasa ransu a wajan aikin, akan ba iyalansu dala $500,000, kwatankwacin Naira Miliyan 717,500,000

Ta bayyana hakane a wani Live da suka yi ita da Peller.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

https://twitter.com/i/status/2013492598824939547
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ta musulunta saboda diyarta tana son Musulunci bayan data hadu da dalibai 'yan uwanta musulmai kuma addinin ya burgeta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *