Saturday, September 26
Shadow

Ya shiga gidan rawa a Lagos ya sayi Giya ta Naira Miliyan 9 ashe bashi da ko sisi

Wannan wani mutum ne da ya shiga Club watau gidan rawa a Lagos ya sayi giya ta naira Miliyan 9 ya sha ya kuma rabawa mutane.

Da aka tashi an tambayeshi kudi inda yace bashi da ko sisi.

An dai kira ‘yansanda suka kamashi.

Karanta Wannan  Gaba daya na makance na daina gani bayan dana biyewa Snoop Dog muka sha wiwi>>Inji Mawaki Ed Sheeran

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *