Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya aika a gyara Hanyar Jingir, Kuma Sheikh Sani Yahya Jingir ya kara cewa sai Muslim Muslim

Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika a gyara hanyar garin su malam Sheikh Sani Yahya Jingir.

Hakan yasa, Malam ya kara fadar abinda ya saba fadi watau sai Muslim Muslim.

Karanta Wannan  Arewa kadai ba zata iya sa dan takara ya ci shugaban kasa ba>>Tanko Yakasai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *