
Tauraron fina-finan Hausa, Shalele na shan suka da Allah wadai bayan da wani Bidiyonsa tare da wata da aka ganshi manne a jikinta korjinta na tabashi.
Bidiyon dai wasu sun rika tsokanarsa wasu kuwa cewa suka yi bai kyauta ba.
Cikin wanda suka ce bai kyauta ba hadda abokin aikinsa, Garzali Miko wanda yace irin abinda Shalele ke yi ne ke jawo musu zagi.