Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi tana yawon shakatawa a kasar China

Wannan Tauraruwar fina-finan Hausa ce, watau Khadija MaiNumfashi yayin da take shakatawa a kasar China.

An ganta sanye da doguwar riga tana daukar hotuna akan wata gada

https://www.tiktok.com/@khadija_mainumfashi1/video/7659587083488595207?_r=1&_t=ZS-97qO9ujEQnY
Karanta Wannan  Ba abinda ya tara mu anan kenan ba amma Mun ji naki bayanin, ki dakata mu ji daga bakin wanda kike zargi, watau Sanata Godswill Akpabio kamin mu yanke hukunci>>Majalisar Dinkin Duniya ta gayawa Sanata Natasha Akpoti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *