Friday, May 8
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Juma’a, 8 ga watan Mayu na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,366 kan kowace dala.

Bayan da gari ya waye, Farashin ya dan motsa inda ya rika hawa yana sauka tsakanin Naira ₦1,362 zuwa Naira ₦1,370

A kasuwar bayan fage kuwa, ana sayen dalar akan Naira ₦1,385 inda ake sayar da ita kan Naira ₦1,395 zuwa Naira ₦1,400 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Gwamna Abba Kabir Na Jihar Kano Ya Gwangwaje Manyan Mawakan Kwankwasiyya, Abubakar Sani Da Nazifi Asnanic Da Motoci Kirar Honda Anaconda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *