Wednesday, May 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Tijjaniyya daban Addinin Musulunci daban>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Muhammad S. Bashir

Tauraron fina-finan Hausa, Muhammad S. Bashir ya bayyana cewa, Tijjaniyya daban Addinin Musulunci daban.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana sukar ‘yar Tijjaniyya da cewa, An gayawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kalaman da basu dace ba amma basu fito sun kare ba.

Yace amma da jawahilin ma’ani da shehunansu aka taba da yanzu kaji su suna cewa an keta janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

@mhdsbashir

Tijjaniyya dabam musulunci dabam

♬ original sound – Muhammad S Bashir
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda ruwan mintuna 5 yasa ambaliyar ruwa ta mamaye Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *