Wednesday, August 12
Shadow

Kasar Amurka, ta gargadi Gwamnatin Tinubu kada ta Murkushe ‘yan Adawa

Wani kamfanin kasar Amurka dake nemawa mutane shiga a wajan Gwamnatin kasar Amurkar ya bayyana cewa ba zasu bari Gwamnatin Tinubu ta murkushe ‘yan Adawa a Najeriya ba.

Kamfanin ya bayyana cewa, Najeriya na da muhimmanci ga tattalin Arzikin Amurka dama Duniya baki daya.

Dan haka ba zasu barta ta fada rikici ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An dakatar da sanata Natasha Akpoti daga ayyukan majalisa na tsawon watanni 6, an dakatar da Albashinta an kuma janye jami'an tsaron dake bata kariya saboda karya dokar majalisa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *