Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Bana kewar gidan Sani Danja kuma bazan taba komawa ba>>Inji Mansurah Isah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa, bata kewar gidan tsohon mijinta, Kuma abokin aikinta, Sani Musa Danja.

Mansurah tace kuma ba ta da shirin komawa gidan tsohon mijin nata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata katuwar Rijiya a jihar Jigawa data dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *