Saturday, June 27
Shadow

WATA SABUWA: Duk rawar kai da iyayin Kwankwaso ba zai gaji ƙuri’un Buhari miliyan 12 ba -inji Umahi

Duk rawar kai da iyayin Kwankwaso ba zai gaji ƙuri’un Buhari miliyan 12 ba -inji Umahi

Ministan Ayyuka, David Umahi, ya ce yunkurin Rabiu Kwankwaso na neman ya gaji kuri’un Buhari ba zai yiwu ba. Umahi ya karyata zargin cewa Tinubu ya watsar da yankin Arewa.

Ministan ya nemi Kwankwaso ya janye kalaman sa, yana jaddada cewa Tinubu na mulki da adalci kuma babu wariya.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kotu Ta daure Tsohon Akanta janar na Najeriya Chukwunyere Anamekwe Nwabuoku tsawon shekaru 72 saboda satar Naira Miliyan N868.4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *