Sunday, April 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Uban mu daya da Nazir Ahmad Sarkin Waka, Amma bai taba min Kyauta ba>>Inji Ibrahim Sinana

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Sinana ya bayyana cewa, Ubansu daya da Nazir Ahmad Sarkin Waka amma bai taba masa kyauta ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da yake godewa Ali Nuhu bisa kyautar da ya masa da kuma kiran sunayen masu kudi a Kannywood wanda basa kyauta.

Karanta Wannan  Wallahi idan Jam'iyyar su Atiku ta karbi mulki sai kun ce gara Tinubu dasu>>Sheikh Musa Asadussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *