Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wai mu mata a Arewa mashina ne ko motoci da za’a rika cewa ba a barin mu sakaka, sai an rika kula damu? Nifa shiyasa ma koda zan yi aure, to bature zan aura>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi wadda a cikin kwanakinnan ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta saboda ta bayyana rashin muhimmancin aure da bayyana cewa ba lallai ta yi auren ba.

A yanzu tace ko da ace zata yi aure, to Bature zata aura.

Nafisa ta koka da cewa, A arewa sai a rika cewa wai mace ba’a sakinta sakaka sai an rika tallafota.

Tace shin wai su mata mashinane ko motoci?

@nafeesat_official

Full episode on my YouTube channel tomorrow at 9pm πŸ«°πŸΎπŸŽ‰

♬ original sound – Nafisat Abdullahi
Karanta Wannan  Da Duminsa: Wike ya bayyana cewa ranar 18 ga watan September Gwamnan Jihar Rivers, Simi Fubara da majalisar jihar zasu koma bakin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *