Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Naji dadin yanda musulmai da yawa basu goyi bayan Fati Muhammad data so saka addini a rikicin Davido da Rarara ba, Mutane yanzu sun waye an daina amfani da addini ana cutarsu>>Inji Alpha Charles Borno

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta bayyana rashin jin dadinta da kalaman Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad inda tace bai kama Musulmai su rika goyon bayan Arne, Davido suna kin dan uwansu Musulmi Rarara ba

Alpha tace taji dadin yanda taga a Comment mafi yawan musulmai basu goyi bayan Fati Muhammad ba inda tace a yanzu mutane sun waye an daina Amfani da addini ana cutarsu.

Tace ita ta taso tana son Musulmai kuma ta daukesu a matsayin ‘yan uwa.

Tacewa Fati Muhammad ko dan ita abin bai taba shafarta ba ko wani nata shine take kare gwamnati akai?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wata Sabuwa Wani me suna Hon. Muh'd Raji Sulaiman Zumo ya bayyana cewa, Shine shugaban jam'iyyar ADC na jihar Adamawa kuma ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir David Lawal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *