Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi ‘yan Dariqa da kuke cewa Qafurai, ko ‘Yan Bindi’a sun fi ku Ahlussunah ilimi, Mafi yawancin ‘yan Ahlussunah Jahilaine sai ‘yan kadan>>Inji Malamin Izala

Malam wanda dan Izala ne ya caccaki masu kafurta ‘yan darika da masu kiransu ‘yan Bindi’a.

Yace mafi yawancin Ahlussunah jahilai ne inda yace ‘yan Dariqa sun fisu Ilimi.

Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa:

https://www.tiktok.com/@abuyesmeenherbalmedicine/video/7565232798823484680?_t=ZS-90rqW9rfm1g&_r=1
Karanta Wannan  Mahaukaciyar gobara da ba'a taba ganin irin taba ta babbake gidaje dubu goma a birnin Los Angeles na kasar Amurka, mutane 11 sun mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *