Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wanda aka gani ya kashe Naira Biliyan 1.5 wajan Birthday din ‘ya’yansa ya taba cewa yana sona na ki akincewa>>Inji Wannan

Wannan matar ta bayyana cewa mutumin da aka gani ya kashewa ‘ya’yansa Naira Biliyan 1.5 wajan Birthday din su, ya taba nemanta da soyayya ta ki kulashi

Tace ashe arziki ne yake binta ta kawar da kai.

Karanta Wannan  Charles Oka da ake tsare dashi saboda tayar da bàm ranar 'yancin Najeriya a gidan yarin Maiduguri ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *