Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon Wani barawo da aka kama: Ya shiga gidan da ake gini ya saci Sabbin Bokitan fenti 60 da darajarsu ta kai Naira Miliyan 1.5, ya tsiyaye fentin ya sayar da kowane bokiti Naira Dubu daya

Wannan wani barawo ne da aka kama ya shiga wani Kango da ake gini ya sace bokitan fenti guda 60 wanda darajarsu ta kai Naira Miliyan 1.5.

Ya tsiyaye fentin a kwata ya rika sayar da bokitan akan Naira 1000 kowanne inda ya tashi da Naira 60,000.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki sosai.

Karanta Wannan  Sanata Akpabio ya zargi Sanata Natasha Akpoti da saka kaya masu shara-shara dake nuna surar jikinta da kuma yin kwaliyar data wuce kima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *