Tuesday, May 19
Shadow

Wai ka kalli Miliyoyin Mutanen dake Arewa kace babu dattawa a Arewa wace irin magana ce wannan?>>Inji Farfesa Isa Ali Pantami

Farfesa Isa Ali Pantami ya yi Allah wadai da kalaman cewa babu dattawa a Arewa.

Ya bayyana hakane a wajan wani Taro inda Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta.

Yace wannan magana ce mara kan gado inda yace ta yaya za’a kalli Miliyan mutanen Arewa ace babu dattawa a ciki?

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu zai tafi Saudi Arabia gobe don taron rikicin Gabas ta Tsakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *