Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Daura idan kuka zabi Yusuf Buhari sai kun ci Uwarku, a lokacin Buhari ne aka kama min Kugu, wani ya kama min Nòwnòw a banki lokacin da aka canja kudi>>Inji Maryam Gombe

Tauraruwar Tiktok, Maryam Gombe ta gargadi mutanen Daura da cewa kada su zabi dan tsohon Shugaban kasa, Yusuf Buhari a matsayin dan majalisa.

Tace idan suka zabeshi zasu yi dana sani saboda abinda babanshi yayi, shine zai yi

Karanta Wannan  Wani Kamfanin kasar Amurka zai gina Otal a Duniyar wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *