
Wani Birthday da wani mutum yawa ‘ya’yansa a Kano ya jawo cece-kuce sosai.
Birthday din an kashe kudi iya kudi inda masu hasashe ke cewa yawan kudij da aka kashe sun haura Naira Biliyan 1.
Hakanan an gayyato mawaka daga Arewa da kudancin Najeriya da suka hada da Ali Jita, da Davido da sauransu.