Wednesday, February 11
Shadow

Kai Duniya: Ji abinda wata matashiya daga Arewa ta yi bayan data yi cikin Shyègyè ta haihu da ya dauki Hankula

Wata matashiya daga Arewa da ta yi cikin shege ta haihu ta kuma mayar da dan inda ya fito ta dauki hankula.

Ta aikawa Malam tambaya ne inda tace ta tuba kuma tana neman yanda Allah zai yafe mata.

Abin dai ya baiwa mutane mamaki amma Malam yace idan da gaske ta tuba Allah zai yafe mata idan ta maye abinda ta aikata da kyakkyawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka ga wasu Inyamurai sunawa 'yan Najeriya wata Mugunta da ba'a taba gani ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *