Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan APC ya bugi kirjin cewa babu wanda zai iya kayar da Tinubu zabe a 2027

Wannan wani dan APC ne da ya dauki hankula bayan ikirarin da yayi cewa, babu wanda zai iya kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027.

Ya bayyana cewa an ware makudan kudade inda kowane me zabe za’a bashi Naira dubu shirin da ya zabi Tinubu.

Yace Tinubu na da Gwamnoni 31 a karkashinsa dan haka a yanzu dai babu wanda zai iya kayar dashi zabe.

Karanta Wannan  Gwamnatin Shugaban kasa, Donald Trump zata kulle gidan yada labarai na VOA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *