
Wannan Bidiyon wani dan Cha-Cha ne da ya saka Naira 2500 ya ciwo Naira 80,000.
Saidai ya mayar da kudin nan take ya sake buga wata chachar ta kwallon kafa.
An cinye kudin, sannan an sake biyoshi bashin Naira dubu 80.
Yace yana da kudi a asusun bankinsa amma da aka je POS sai aka ga babu ko sisi.
Da aka kaishi ofishin ‘yansanda sun ce su basa karbar bashi.
Da masu shagon cacar suka tsananta bincike sun gano cewa dalilin da yasa matarsa ta barshi kenan.
Dole dai sua kyaleshi.